Hausa novels Dai Wasu Qagaggun Labarai ne da ake Kirkirarsu domin fadakarwa, Ilmantarwa, Nishadantarwa, wa'azantarwa wani lokacin kuma domin Koya…
Assalamu Alaikum, ina Maki Barka da zuwa Wannan Shafi. Ina Rokon Allah da ya sanya wannan Rubutu nawa ya amfani duk wadda ta karanta shi 🙏 To Am…
A kowacce shekara miliyoyin musulmai suna azumi tun daga fitowar rana har faduwarta, na tsawon kwanaki 20 ko 30 a cikin watan Ramadan. A shekaru…
Azumin Ramadan yanada falaloli da yawa. Daga cikin falalar azumin sun hada da:- 1. Yana kankare zunubin mutum kamar yadda yazo a hadisin Khuzaifah…
Hotunan bidiyo na batsa, hotuna ne masu motsi da suke da shafuka daban-daban a intanet a wannan zamanin. Kafin shaharar intanet a duniya, masu iri…